Tehran (IQNA) Mahalarta taron kasa da kasa na "Farkawa " sun jaddada cewa yunkurin Imam ya ba da kwarin gwiwa ga musulmin duniya tare da kara karfin gwiwa wajen fuskantar manyan ma'abota girman kan duniya.
Lambar Labari: 3487375 Ranar Watsawa : 2022/06/03